Kwamitin shirya musabaka ya kai ziyara fadar mai martaba Sarkin Kazaure
Daga Wakilinmu Kwamitin shirye -shiryen musabukar karatun Alkur’ani ta kasa karo na 41 da za a gudanar a Jihar Jigawa sun kai ziyarar aiki ga fadar mai martaba Sarkin Kazaure Alhaji Najib Hussaini Adamu. Da yake jawabi Shugaban kwamitin tsare-tsare, Dr Lawan Inusa Danzomo wanda kuma shine kwamishinan Ilmi a matakin farko ya bayyana cewar…

